Soyayya - Wikipedia Soyayya Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta. Jump to navigation Jump to search Soyayya advanced emotion subclass of condition, affection, emotion  bangare na theory of emotion, psychology terminology  hashtag love  has quality intimacy  opposite of hatred  Soyayya abace wadda take da matukar mahimmanci acikin kowacce irin al'umma danhaka mu hausawa muna masu tsananin jindadin soyayya musamman wacce aka ginata akan doron gaskiya, soyayya itace take gyarawa mutum tarbiyyarsa, mu'amalarsa, da addininsa, kuma; ita asalinta tan fara fadawa zuciyane ta hanyar gani. Soyayya halittace da Ubangiji subhanahu wata'alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai. Zamu iya kasa soyayya gida-gida kamar haka: 1. Soyayyar ma'aiki annabi muhammad sallahu alaihi wasallam, Ahlinsa da sahabbai. 2. Iyaye. 3.'yan Uwa. 4. Malamai. 5. Abokai ko kawaye 6. sanna kuma ma'aurata Duka wadannan idan da baka sami soyayyarsuba to ina tabbatarmaka dacewar, baka samu jin dadin rayuwar da Allah (S W T) ya halicceka acikintaba. Da babu soyayya a zukatan mu, da baka sami tallafi da tarbiyyaba daga iyayeba, da bakagane cewar kana da muhimmanciba daga 'yan,uwanka, da baka sami kyakkyawar mu'amala daga abokaiba, da baka sami tallafi, tausayi, da taimako daga mijinki ko matarkaba. Dan haka ga duk mutumin da yatsinci kansa awanna fili na doron duniya kuma yakejin cewar yanayin rayuwa mai kyau to koshakka babu yaci karo da soyayyar wadannan abubuwan dana lissafa. Zandan tsaya anan nadan sharuwa kafinnacigaba. Daga Ado Haruna Nauwas. Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Soyayya&oldid=54068" Rukuni: Articles using generic infobox Navigation menu Zaɓaɓɓin kayan aiki Not logged in Magana Contributions ƙirƙira asusu Shiga Sarari Shafi Tattaunawa Variants Hange Karanta Gyara Gyara masomi Tarihin shafi More Binciko Shawagi Babban shafi Kofan al'umma Labarai Sauye-sauyen baya-bayan nan Random page Tutorial Bada gudummuwa Kayan aiki Mahaɗan wannan shafi Related changes Girke fayil Shafuka na musamman Dawwamammen mahaɗi Bayani akan wannan shafin Buga wannan shafi Wikidata item Print/export Ƙirƙira littafin Download as PDF Sufar bugawa In other projects Wikimedia Commons A wasu harsuna Afrikaans Akan Alemannisch አማርኛ Aragonés Ænglisc العربية الدارجة مصرى অসমীয়া Asturianu Azərbaycanca تۆرکجه Башҡортса Boarisch Žemaitėška Беларуская Беларуская (тарашкевіца)‎ Български বাংলা བོད་ཡིག Brezhoneg Bosanski Буряад Català Mìng-dĕ̤ng-ngṳ̄ Нохчийн کوردی Corsu Čeština Чӑвашла Cymraeg Dansk Deutsch Ελληνικά English Esperanto Español Eesti Euskara Estremeñu فارسی Suomi Français Frysk 贛語 Kriyòl gwiyannen Gàidhlig Galego Avañe'ẽ गोंयची कोंकणी / Gõychi Konknni ગુજરાતી 客家語/Hak-kâ-ngî עברית हिन्दी Fiji Hindi Hrvatski Kreyòl ayisyen Magyar Հայերեն Interlingua Bahasa Indonesia Igbo Ilokano Íslenska Italiano ᐃᓄᒃᑎᑐᑦ/inuktitut 日本語 Patois Jawa ქართული Қазақша ភាសាខ្មែរ ಕನ್ನಡ 한국어 कॉशुर / کٲشُر Ripoarisch Kurdî Кыргызча Latina Ladino Lëtzebuergesch Limburgs Ligure Lumbaart Lingála Lietuvių Latviešu Македонски മലയാളം Монгол मराठी Bahasa Melayu Malti Mirandés မြန်မာဘာသာ Nāhuatl नेपाली नेपाल भाषा Nederlands Norsk nynorsk Norsk bokmål Occitan ଓଡ଼ିଆ ਪੰਜਾਬੀ Picard Polski Piemontèis پنجابی پښتو Português Runa Simi Română Русский Русиньскый Саха тыла ᱥᱟᱱᱛᱟᱲᱤ Sardu Sicilianu سنڌي Srpskohrvatski / српскохрватски සිංහල Simple English Slovenčina Slovenščina Soomaaliga Shqip Српски / srpski SiSwati Svenska Kiswahili தமிழ் Тоҷикӣ ไทย Türkmençe Tagalog Türkçe Xitsonga Татарча/tatarça ئۇيغۇرچە / Uyghurche Українська اردو Oʻzbekcha/ўзбекча Vepsän kel’ Tiếng Việt Walon Winaray 吴语 მარგალური ייִדיש 中文 文言 Bân-lâm-gú 粵語 Gyara mahaɗa Anyi gyaran ƙarshe na wannan shafi a ranar 4 Disamba 2019, da ƙarfe 21:36. An samar da muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike License; mai yiwuwa da kwai sauran sharudda. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wikimedia domin karin bayani. Manufar tsare sirri Game da Hausa Wikipedia Hattara Wayar hannu Injiniyoyin Wikimedia Statistics Bayani game da Cookies